Kungiyar Vodstra Limited Zasu Dauki Sabbin Ma’aikata
Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka, sannunmu da sake saduwa daku a wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku a wannan shafi namu mai albarka na arewamusix.com Vodstra Limited kungiya ce ta kamfani wacce manufarta ita ce yin amfani da dabaru masu kawo cikas da sabbin dabaru don tallafawa SMEs su bunkasa jagoranci, … Read more