Sabon Shirin Bayar Da Tallafi Mai Suna (A Kori Talauci) Wanda Za A Bayar Da ₦50,000 Zuwa ₦300,000
Shirin farfado da tattalin arzikin jihar Kaduna na Covid-19 da kuma shirin farfado da tattalin arzikin kasa (KD-CARES) wanda ake aiwatar da shi domin dakile illolin COVID-19 a matakin jiha, ta hanyar kare rayuwa da matsugunan gidaje. da kuma tallafawa farfado da tattalin arziki na ayyukan tattalin arziki na cikin gida.
shirin KAD-CARES shiri ne na gwamnatin tarayya da kuma babban banki duniya wanda ita jahar kaduna ta samu dalar amurka miliyan ashirin ($20 million) kamar yanda gwamnatin tarayyan da kuma babban Bankin duniyan suka tsara.
gwamnatin jahar kaduna dai ta cire NG ne kawai daga NG-CARES ta kuma sanya na ta KAD sai ya koma KAD-CARES.wannan shiri ne na gwamnatin tarayya da hadin gwiwan babban bankin duniya, sune suka kirkiro.
Masu bukatar shiga cikin wannan shirin ga abubuwan da ake bukata:
- Dole ya kasance kana kasuwancin ka a Kaduna
- Dole ya kasance kana da CAC ko Smedan
- Dole Business dinka ya kasance yakai shekara 1
- Dole ya kasance kana da Tax Certificate
- Dole ya kasance kana da BVN
- Dole ya kasance kana da NIN Number
Yadda Zakayi Apply
Domin yin apply danna Link dake kasa
👇
https://kaddep.kadeda.kdsg.gov.ng/apply/37
Allah ya bada sa’a