Matasa Ga Wata Dama Ta Samu: Bankin FCMB Zai Dauki Ma’aika
Assalmau alaikuk barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
First City Monument Bank wato FCMB zai dauki sabin ma’aikata.
Bankin First City Monument Bank wato (FCMB) yana daya daga cikin manyan cibiyoyin hada-hadar kudi a Najeriya tare da rassan da ke jagorantar kasuwa a sassansu. Bayan samun nasarar rikidewa zuwa kungiyar dillalai da kasuwanci, FCMB na tsammanin ci gaba da bambanta kanta ta hanyar isar da ayyuka na musamman, tare da haɓaka ci gaba da ci gaba na sirri da burin kasuwanci na abokan cinikinmu.
A yanzu haka zai dauki aiki a bangarori guda uku kamar haka:
- Personal Assistant
- Clerical Staff
- First City Monument Bank FCMBFlexxtern Internship Programme 2024
Yadda Zaku Nemi Aikin
Domin neman aikin saika duba wanda yayima ka shiga gashi nan daga kasa
- Personal Assistant
- Wajen aiki: Lagos
- Lokacin rufewa: 11th November, 2023
Yadda zaka nemi aikin danna Apply Now dake kasa
Apply Now
- Clerical Staff
- Wajen aiki: Abuja
Yadda zaka nemi aikin danna Apply Now dake kasa
Apply Now
- First City Monument Bank FCMBFlexxtern Internship Programme 2024
- Wajen aiki: Nigeria
- Lokacin rufewa: Ba a kayyade ba
Yadda zaka nemi aikin danna Apply Now dake kasa
Apply Now
Allah ya bada sa’a