Kamfanin Sabaplus Consultancy Services zai dauki Masu Secondary School Aiki Albashi ₦30,000 – ₦50,000
Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai albarka da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Kamfanin zai dauki ma’aikata a bangaren Customer Service Representative tare da albashin ₦30,000 – ₦50,000 a duk wata.
Sabaplus Consultancy kamfani ne sanannen kamfani tare da ayyukan da suka shafi sadarwa, kasuwancin e-commerce, dabaru da banki ta wayar hannu.
- Sunan aiki: Customer Service Representative
- Wajen aiki: Rivers
- Matakin karatu: SSCE/NCE/OND
- Albashi: ₦30,000 – ₦50,000/month
- Kwarewar aiki: 1/2 years
- Lokacin rufewa: 3/9/2023
Yadda Zaka Nemi Aikin
Domin neman aikin aika da CV dinka Zuwa wannan email din: sabaplusisonline@gmail.com saika sanya sunan aikin a amtsayin subject na email din.
Allah ya bada sa’a